
Rahotanni daga jihar Kano na cewa me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya samu Admission a jami’ar Northwest University, Kano inda zai karanci fannin shari’ar Musulunci data gargajiya.
An bashi aji biyu, watau 200 level.
Kuma rahotanni sun bayyana cewa Admission din na musamman ne.