
Wannan wani dan siyasa ne a Gombi jihar Adamawa, inda ya kai ziyara mazabarsa.
Yana tsaka da ganawa da mutanensa sai yaga alamar sun fusata
Nan da nan kuwa ya tsere a cikin motarsa.
A baya dai an samu wasu ‘yan majalisa da aka rika yi musu na jaki a mazabunsu.