Saturday, January 17
Shadow

Sati 3 kenan tun bayan da shugaba Tinubu ya tafi kasar waje, ‘yan Najeriya sun fara tambayar lafiya kuwa?

Tun ranar 28 ga watan Disamba na shekarar 2025 ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bar Najeriya zuwa Turai.

Shugaban ya kuma halarci taron kasashen Duniya dake gudana a kasar UAE.

Yanzu sati 3 kenan shugaba Tinubu baya Najeriya.

‘Yan Najeriya da yawa a kafafen sada zumunta sun fara tambayar shin ina shugaban kasar ya shigane?

Wasu na tambayar Allah sa dai Lafiya.

Rahotanni sun bayyyana cewa, Kwanakin shugaba Tinubu 961 akan Mulki saidai a cikin wadannan kwanakin ya shafe wanaki 240 a kasashen waje.

Watau a duk cikin kwanaki 4 da yayi yana mulki, kwana daya yayi shi ne a kasashen waje.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Matatar Man Fetur Ɗin Dangote Ta Sake Zaftare Farashin Man Fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *