
Kocin Najeriya, Eric Chelle ya dauki hankula a wajan atisayen ‘yan kwallon Najeriya inda aka ganshi cikin Alamun damuwa.
Wasu dai sun fassara hakanne da cewa, cire Najeriya da Morocco ta yi ne a wasan kusa dana karshe ke damunsa.
An dai ga Chelle na rike goshi alamar yana cikin zurfub Tunani.