
An ga shugaban Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA da yaje kallon wasan karshe tsakanin kasar Morocco da Senegal ya ji ba dadi bayan da Morocco ta barar da bugun Penalty da aka bata.
Da yawa abin ya basu mamaki inda wasu ke cewa ashe suma hukuma na daukar wani bangare da suka fi so.
Wasu kuma sun yi zargin cewa bakake ne ba’ason su ci kofin.