Friday, June 26
Shadow

Kallli Bidiyon:Yanda DSS suka sake kama tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami jim kadan bayan da aka sakeshi daga gidan yarin Kuje

Abubakar Malami, tsohon Ministan shari’a ya kara shiga komar DSS bayan fitowa daga gidan yarin Kuje bayan da aka bayar da belinsa.

An ganshi yana fitowa daga gidan yarin inda DSS duka tareshi suka ce ya shiga sun kamashi.

An jishi yana tambayarsu wanene shugabansu sannan ya tambayesu su nuna masa ID card dinsu na aiki.

Ana dai yiwa Malami sabon zargin mallakar makamai da aka gani a gidansa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Mijin Sanata Natasha Akpoti yayi magana inda yace Akpabio abokinsa ne sannan ya bayyana abin mamakin da ya faru tsakaninsu bayan da ya gano Sanata Akpabio din na neman matarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *