
Bidiyon ya bayyana inda aka ga me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya halarci lecture a ajin jami’ar Northwest University, Kano.
A baya dai rahotanni sun bayyana cewa, jami’ar ta baiwa Sarki Sanusi Admission na karatun Shari’ar Musulunci data gargajiya.
Lamarin dai ya dauki hankula sosai inda ake ta mamaki.