Kasar Senegal ta karrama ‘yan wasanta suka fi shahara da lambobin girma.
Ta basu lambobin girman ne bayan nasarar da suka yi na daukar kofin nahiyar AFRICA na AFCON.
Da yawa sun taru inda suka rika tafa musu yayin da ake basu lambobin karramawar.