Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda kasar Senegal ta karrama ‘yan wasanta da lambobin girmamawa

Kasar Senegal ta karrama ‘yan wasanta suka fi shahara da lambobin girma.

Ta basu lambobin girman ne bayan nasarar da suka yi na daukar kofin nahiyar AFRICA na AFCON.

Da yawa sun taru inda suka rika tafa musu yayin da ake basu lambobin karramawar.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasa da sati daya da bayyanar Rahoton yunkurin yiwa shugaba Tinubu Juhyin Mulki, Gwamnati ta fara maganar yiwa sojojin Najeriya karin Albashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *