
Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Amurka ta aiko da wakilai na musamman zuwa Najeriya.
Zasu zo ne dan tattauna yanda kasar ta Amirka zata taimakawa yankunan da Tshàgyèràn Dhàjì ke taurawa.
Hakan na zuwane bayan da aka yi garkuwa da Kiristoci sama da 160 a jihar Kaduna.