
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nada Ayodele Oke a matsayin jakadan Najeriya a kasar Amirka.
Hakanan ya nada Aminu Dalhatu a matsayin jakadan Najeriya a kasar Ingila.
Hakanan kuma ya nada Usman Isa Dakin Gari Sulaiman a matsayin jakadan Najeriya a kasar Turkiyya.