Tuesday, February 3
Shadow

Wata Sabuwa: Ashe tun ranar da aka rantsar da shugaba Tinubu sojojinnan suka so yi masa Jhùyìn mùlkì

Rahotanni sun bayyana cewa tun a ranar da aka rantsar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau 29 ga watan Mayu na shekarar 2023 sojojinnan suka so yi masa Jhùyìn Mùlkì.

Ana zargin Col. Alhassan Ma’aji daga jihar Naijà ne ya jagoranci lamarin.

Saidai rahoton yace abinda ya hanasu cimma burinsu shine rashin kudi.

Saidai daga baya a shekarar 2025, sun sake shiryawa bayan sun samu naira Biliyan wadda aka alakantata da tsohon gwannan Jihar Bayelsa Timipre Sylva

Karanta Wannan  Wutar Awanni 2 kacal jihohin Katsina, Jigawa da Kano ke samu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *