An ga Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya hadu da Tauraron fina-finan Hausa, Kamaye.
An ga yanda suke gaisawa suna ta Raha.