Wednesday, September 23
Shadow

Rigi-Rigi ya rigamu gidan gaskiya yana Shirka bai kamata a nema masa gafara ba>>Inji Malam

Wannan malamin ya bayyana cewa, Rigi-Rigi ya rigamu gidan gaskiya yana aikata Shirka.

Yace bai halatta a nema masa gafara ba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya saki.

Yace kowa ya nemi ilimin kaucewa shirka dan haduwa da Allah lafiya.

https://www.tiktok.com/@izzalatul.bidia/video/7602357894549376276?_r=1&_t=ZS-93b6H44G2y0
Karanta Wannan  Ana Rade-radin cewa, Akwai yiyuwar shugaba Tinubu ya dauki Shugaban jam'iyyar APC amatsayin mataimaki a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *