Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Sanata Adams Oshiomhole na yiwa wata mata tausa a cikin jirgi da ya dauki hankula

Wani Bidiyon sanata Adams Oshiomhole da aka gani yanawa wata mata Tausa ya dauki hankula.

An ga Bidiyon da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta ana ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An zargi Ana yiwa kananan yara maza fyade a gidan yarin Goron Dutse dake Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *