Tuesday, April 7
Shadow

Matarnan me yin fina-finan Alfasha da aka gani tare da sanata Adams Oshiomhole ta yi martani kan sukar da ake mata

Matarnan ‘yar kasar Afrika ta kudu da aka gani Sanata Adams Oshiomhole na shafa mata kafa ta yi martani kan sukar da ake ta mata.

Matar dai an bayyana cewa ‘yar Fin din fina-finan batsa ce.

A martaninta tace ‘yan Najeriya Sanatansu zasu je su dama su takurawa ba ita ba.

Ta rubuta hakane a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Hotuna yanda Abdulsamad Rabiu BUA ya bayyana cewa Minista Hannatu Musa Musawa tsohuwar matarsa ce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *