Daya daga cikin wadanda suka fito yin zanga-zangar neman a hukunta malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa kudi aka basu.
Yace amma da ya fito yana akan Malam Nasiru ne zasu yi zanga-zangar sai ya ce ba zai yi ba saboda yana son malam.