February 18, 2026 by Bashir Ahmed Wannan wani dan jihar Kwara ne da ya auri mata 3 a rana guda. Da yawa sun jinjina masa. Karanta Wannan Kalli Bidiyo: Cikin sheshshekar kuka wannan matar tana rokon Dan Allah wani ya fito ya aureta, tace Wallahi ta tuba ba zata kara yin rawar badala a intanet ba, tace kuma zata baiwa duk wanda ya yadda ya aureta naira Miliyan 20