Monday, February 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan wani dan gidan Babban Dan siyasa ne da ya dauki hankula sosai saboda makudan kudaden da aka ga yana wasa dasu

Wannan wani dan gidan wani dan siyasa ne a Najeriya da aka ga Bidiyon sa yana ta wasa da kudi.

An ga kudin a hannunsa inda aka ga wasu kuma a ajiye a gabasa, hakanan an ganshi tare da tawagar shugaban kasa.

Karanta Wannan  Yan sanda sun gargaɗi yara lanana masu tuƙa Adaidaita Sahu a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *