
An ga Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul tare da wata da aka bayyana cewa amaryarsa ce a Madina.
An ga yanda yake bata abinci a baki da yanda ya rike hannunta suke yawo a cikin massallaci.
Mutane sun musu sam barka inda akai ta musu fatan Alheri.