Ibrahim Nura Khalid da ga babban malamin Addinin Islama Sheikh Nura Khalid ya sanar da cewa yayi ridda, ya bar addinin Musulunci inda ya koma Kirista.
Ya bayyana hakane da kansa a wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok inda ya fadi dalilinsa.