Thursday, March 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan matar ta dauki hankali saboda cewa duk wanda baya son Tinubu ya zarce Allah yass ya rigamu gidan gaskiya kamin 2027

Wannan wata mata ce da aka baiwa tallafin Gwamnatin tarayya na Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na kayan Azumi.

Bayan karbar kayan, ta yi fatan cewa, duk wanda baya son shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zarce a shekarar 2027 Allah yasa ya rasu.

Saidai da yawa sun yi Allah wadai da hakan inda wasu ke tambayar duk kwana nawa abincin zai mata?

Karanta Wannan  Ji yanda ta kaya tsakanin Tsohon Minista, Sheikh Isa Ali Pantami da wani daya zargeshi da Shyekye Kirista a ATBU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *