
Wannan Bidiyon na Garzali Miko da abokin aikinsa, Abale inda suka hadu suke raha akan wanene Sarkin Shinkafa ya dauki hankula.
A Bidiyon, An ga suna tsokanar juna inda Abale yace shine Sarkin Shinkafa, yayin da ya zargi Garzali Miko da cewa shi yana so a bashi sarautar ne amma bai samu ba.