Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Haduwar Sheikh Alkali Zaria da Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar a kasar Saudiyya

An hangi, Sheikh Salihu Zaria tare da tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar a kasar Saudiyya suna gaisawa.

Dukansu sun je Saudiyya ne aikin Umrah.

Karanta Wannan  Kaso 80 na masu ilimin Najeriya kiristocine, hakanan kaso 85 na masu juya tattalin arzikin Kasarnan Kirista ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *