Saturday, May 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Haduwar Sheikh Salihu Zaria da Shafa Wali a kasar Saudiyya ya dauki hankula inda da yawa ke cewa sun dace

Malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya hadu da Shafa Wali a kasar Saudiyya.

An gansu yana mata nasiya.

Da yawa dai sun yaba da wannan haduwa tasu inda wasu ke cewa sun dace ya aureta.

Karanta Wannan  Mace me zaman kanta ta Kkashe me sayar da giya a jihar Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *