Friday, October 2
Shadow

Tinubu na shirin zarcewa a karo na 3 a 2031>>Inji VeryDarkman

Tauraron dan fafutuka na kafafen sada zumunta, Verydarkman ya zargi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da shirin zarcewa a matsayin shugaban kasa a karo na 3.

Verydarkman yace shirin da shugaba Tinubu yake yi bana 2027 bane, yace ya mayar da Najeriya kasar Jam’iyya daya sannan kuma kayan abincin da suke rabawa.

Yace wannan shirin zarcewa ne a karo na 3 ba wai na biyu ba.

A baya dai, Me yunkurin kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho ya bayyana cewa, zasu tabbatar shugaba Tinubu ya zarce a karo na 3.

Karanta Wannan  Wannan leshin da kuke gani a jikina, Naira Miliyan 50 ake sayar dashi>>Inji Lizzy Anjorin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *