Saturday, May 17
Shadow

Ashe ba na Kano ne kadai ba, Shoprite zasu kulle reshensu na Abuja saboda rashin ciniki

Babban shagon siyayya na Shoprite zasu kulle daya daga cikin rassansu dake babban birnin tarayya, Abuja saboda matsin tattalin arziki.

Wakilin kamfanonin, Dr Folakemi Fadahunsi ya tabbatar da hakan.

Sanarwar tace matsin tattalin arziki ne zai sa su kulle daga ranar 30 ga watan Yuni reshen dake Wuse Zone 5.

A baya dai, Shoprite sun kulle rassansu dake Kano i da shima suka bada uzurin rashin ciniki.

Karanta Wannan  Abin damuwane matuka yanda farashin Tumatir ya tashi daga Naira dubu arba'in(40,000) zuwa Naira dubu dari da hamsin(150,000) duk kwando daya>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *