Wednesday, September 23
Shadow

Ashe ba na Kano ne kadai ba, Shoprite zasu kulle reshensu na Abuja saboda rashin ciniki

Babban shagon siyayya na Shoprite zasu kulle daya daga cikin rassansu dake babban birnin tarayya, Abuja saboda matsin tattalin arziki.

Wakilin kamfanonin, Dr Folakemi Fadahunsi ya tabbatar da hakan.

Sanarwar tace matsin tattalin arziki ne zai sa su kulle daga ranar 30 ga watan Yuni reshen dake Wuse Zone 5.

A baya dai, Shoprite sun kulle rassansu dake Kano i da shima suka bada uzurin rashin ciniki.

Karanta Wannan  DA ƊUMIƊUMINSA: Farashin Kayan Miya Ya Fara Saukowa A Nijeriya, Inda Binciken Gani Da Ido A Bakin Dogo Kwandon Tumatirin Da Ake Siyarwa Naira Dubu 130,000 Yanzu Ya Zaftaro Zuwa Naira Dubu Naira 60,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *