Saturday, November 14
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana abinda zai fara yi idan ICPC suka sakeshi

Bayan zaman kotun da aka yi dashi a Jihar Kaduna jiya, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya zanta da ‘yan Jarida.

Inda ya gayawa jaridar Daily Trust cewa, idan ya fito, sune na farko da zai yi hira dasu.

A jiya ne dai ICPC ta gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a kotu inda aka zargeshi da almundahanar kudade wanda ya karyata.

Karanta Wannan  Kalar yanda Dan Shugaban Kasa, Seyi Tinubu ya gaishe da shugaba Buhari a lokacin yana shugaban kasa da bayan ya sauka ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *