Friday, September 11
Shadow

Da Duminsa:Ana yada rade-radin cewa, Sheikh Khalifa Sani Zaria ya rigamu gidan gaskiya a hannun jami’an tsaron dake tsare dashi

Tauraron Tiktok kuma dan siyasa, Warkal ya bayyana cewa, suna samun rahotanni wanda basu tabbata ba cewa, Sheikh Khalifa Sani Zaria ya rigamu gidan gaskiya a hannun jami’an tsaron dake tsare dashi.

Ya bayyana cewa, idan har hakan ta tabbata, to lallai ba zasu sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.

Karanta Wannan  Wani Dan Jarida yace Babu kwarewa a yanda ma'aikaciyar BBCHausa, Madina Maishanu ta yi hira da Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *