June 25, 2024 by Bashir Ahmed LIKAFA TA CI GABA: Umar Bush ya tafi Lagos domin halarta auren fitaccen mawaƙin Kudu, Davido? Karanta Wannan Likafar Umar Bush na ƙara cigaba inda tuni ya fara haɗaka da jaruman yankin Kudu anan shi din ne tare da Cute Abiola