Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Arewa sun dauki hankula bayan da aka gansu kwance a harabar babban masallacin Abuja bayan da suka je babban taron jam’iyyar APC na kasa

Wasu ‘yan Arewa da suka je babban taron jam’iyyar APC na kasa a Abuja, an gansu a kwance a harabar masallacin Abuja.

Da yawa sun yi Allah wadai da wannan abu inda wasu ke cewa Abin kunyane ga APC din ace mutanen ta ba zata iya sama musu wajan kwana ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa: Wadda ta lashe gasar Sarauniyar Kyau ta Kano ta shekarar 2026

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *