Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar aure tanawa mijinta Fifita yana tsaka da cin Abinci

Wannan wata matar aure ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga tana wa mijinta fifita yana cin abinci.

Da yawa sun bayyana ta a matsayin ‘yar Aljannah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sheikh Uti Da'awah na kasar Ghana yana kuka bayan da Kiristocin kasar suka zargeshi da batanci ba Annabi Isa(AS)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *