Saturday, June 27
Shadow

Gwamnati ta bayyana ranar Jama’a da Litinin me zuwa a matsayin ranekun hutu dan Bikin Easter

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar 3 ga watan Afrilu da kuma Litinin 6 ga wata a matsayin ranekun bukukuwan Easter.

Ministan harkokin cikin gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan a madadin Gwamnatin tarayya inda yace suna taya Kiristoci murnar wannan rana.

Ya kuma yi kiran cewa, Kiristocin su yi koyi da halaye na gari na Jesus.

Karanta Wannan  Ka Yi Gaggawar Janye Kalamanka Kan Dokar Haraji Domin Zai Tada Hankulan 'Yan Kasa, Umarnin Fadar Shugaban Kasa Ga Gwamnan Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *