
Bidiyo kala-kala na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga Musulmai a Jos na boye Kiristoci a yayin da rikici ya barke.
An ga yanda daga baya suke mika Kiristocin a hannun jami’an tsaro.
Lamarin ya jawo musu yabo da kuma Addu’ar Allah ya kawo mana zaman Lafiya.