Wannan wani mahaifi ne da aka gani yana rawa da diyarsa a ranar auren ta.
Wasu ya burgesu inda suka rika yabawa saidai sun ce saboda yana da kudi ne amma da talakane hakan ba zata faru ba.