Tuesday, April 7
Shadow

Mai martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya karbi bakuncin yan Majalisar dokoki na Jahar kano tsagin jam’iyyar APC, sun kawo ziyara tare da jaddada mubayi’ar su

Mai martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya karbi bakuncin yan Majalisar dokoki na Jahar kano tsagin jam’iyyar APC, sun kawo ziyara tare da jaddada mubayi’ar su.

Ran sarki ya dade.

Hon Sageer Tarda Ungogo

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: Zanga-zanga ta barke a Kano inda ake kone-konen Tayoyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *