Tuesday, April 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Soyayyar Ladidi Tubeless da Gfresh Al-amin ta fara karfi, yace Shekarunta basu dameshi ba

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-Amin ya fara soyayya, wadda da alamu ta wasa cw da Ladidi Tubeless wadda Tauraruwar fina-finan Hausa ce.

Yanda soyayyar ta faro shine Tubeless ta rika saka hotunan Gfresh a shafinta na Tiktok tana wake-wake shi kanshi abin ya bashi mamaki inda wasu ke cewa zai mata rashin kunya.

Saidai maimakon hakan sai yace ba komai har ya jawo ta a jiki ya rika kiranta da amaryarsa.

Karanta Wannan  Ji irin Wilakancin da Inyamuray sukawa El-Rufai a Jihar Imo, sun ce yanda bayya sonsu suma basa sonsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *