Wednesday, October 14
Shadow

AC ta daina aiki a wajan taron Jam’iyyar ADC na kasa

Rahotanni sun bayyana cewa na’urar sanyaya daki, AC ta daina aiki a babban dakin taro na Rainbow inda jam’iyyar ADC ke gudanar da babban taronta na kasa.

Dalilin haka, saidai komawa amfani da Fankoki aka yi.

Karanta Wannan  Sai da na gargadi duka manyan sojojin Ìràn akan a yi Sulhu amma suka ki saurarona, gashinan duk an kàshèsù>>Shugaban Amurka Donald Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *