Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Soyayyar Ladidi Tubeless da Gfresh Al-amin ta fara karfi, yace Shekarunta basu dameshi ba

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-Amin ya fara soyayya, wadda da alamu ta wasa cw da Ladidi Tubeless wadda Tauraruwar fina-finan Hausa ce.

Yanda soyayyar ta faro shine Tubeless ta rika saka hotunan Gfresh a shafinta na Tiktok tana wake-wake shi kanshi abin ya bashi mamaki inda wasu ke cewa zai mata rashin kunya.

Saidai maimakon hakan sai yace ba komai har ya jawo ta a jiki ya rika kiranta da amaryarsa.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7626891933306146055?_r=1&_t=ZS-95X1O7NDwtV
Karanta Wannan  Sanata Kalu ya fasakwai inda ya Bayyana masu daukar nauyin Ayyukan tà'àddàncì a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *