Saturday, August 8
Shadow

Da Duminsa:Ji Sabbin Sharuda masu tsauri da kotu ta sakawa malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan bada belinsa

Bayan bayar da belin malam Nasiru Ahmad El-Rufai da babbar kotun tarayya dake da zama a Kaduna ta yi, ta saka masa sharuda.

Sharadi na farko shine an bayar da belin nasa akan Naira Miliyan 200.

Sannan an saka masa dokar kada ya sake yayi hira da wata kafar yada labarai.

A yau ne dai kotun ta bayar da belin malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan da ya shafe kwanaki a tsare.

Saidai har yanzu babbar kotun jihar Kaduna bata bayar da belin nasa ba inda tace sai ranar 21 ga watan Afrilu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina nan kan maganata ta cewa Allah yana yafe laifin wanda aka ci hakkinsa ko da me hakkin vai yafe ba, Tsoratarwa ce malamai suke cewa Allah baya yafewa>>Asadussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *