Jama’a da yawane suka taru a wajan babban taron jam’iyyar ADC dake gudana a yau a Abuja.
‘Yan jam’iyyar ta ADC da suka fito daga jihohi daban-daban su cika wajan taron babu masaka tsinke.