Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon Dandazon jama’ar da suka taru a wajan babban taron jam’iyyar ADC a Abuja

Jama’a da yawane suka taru a wajan babban taron jam’iyyar ADC dake gudana a yau a Abuja.

‘Yan jam’iyyar ta ADC da suka fito daga jihohi daban-daban su cika wajan taron babu masaka tsinke.

Karanta Wannan  Allah yawa Me kiran Sallah na masallacin Makkah Rasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *