Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso da Peter Obi suka isa wajan babban taron jam’iyyar ADC a Abuja

Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi kenan a yayin da suke isa wajan babban taron jam’iyyar ADC dake gudana a Abuja.

Labarin ya dauki hankula inda da yawa ke tambayar yaya ake yawan ganin Peter Obi da Kwankwaso tare ko tare zasu yi takara ne?

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya nada shugaban sojoji na rikon kwarya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *