Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso da Peter Obi suka isa wajan babban taron jam’iyyar ADC a Abuja

Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi kenan a yayin da suke isa wajan babban taron jam’iyyar ADC dake gudana a Abuja.

Labarin ya dauki hankula inda da yawa ke tambayar yaya ake yawan ganin Peter Obi da Kwankwaso tare ko tare zasu yi takara ne?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An kama jami'in Soja da ma'aikacin hukumar kula da gidan gyara hali suna Fàshì da makami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *