
Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio ya bayyana cewa duk wannan matsalar tsaron da ake fama da ita saboda karatowar zabene.
Amma ana kammala zabe zaka nemi matsalar tsaron kabrasa.
Ya bayyana hakane a wajan wani jawabi daya gabatar.
Saidai wadannan kalamai nasa sun jawo cece-kuce da Allah wadai.