Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ke tuka kansa a Mota, da yawa sun yaba masa cewa bashi da girman kai, ashe har tuka kansa yake a mota?

Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ga dan shugaban kasa, Seyi Tinubu na tuka kansa a Mota.

Wasu sun jinjina masa cewa hakan ya nuna bashi da girman kai.

https://twitter.com/i/status/2047519082589605992
Karanta Wannan  Da Duminsa: Bayanin Halin da ake ciki a kotun da aka mayar da Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *