Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda tsageran siyasa suka tare tsohon dan majalisar Kano me wakiltar Bagwai/Shanoni, Farouk Lawal

Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ga wasu tsageran Siyasa sun tare dan majalisa me wakiltar Bagwai da Shanono, Frouk Lawal.

An ji suna gaya masa kalaman da basu dace ba inda har aka ji wani yana cewa a Qada masa mari.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Ana guna-guni da nuna kin amincewa da canja sunan jami'ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University da shugaba Tinubu yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *