Friday, April 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda tsageran siyasa suka tare tsohon dan majalisar Kano me wakiltar Bagwai/Shanoni, Farouk Lawal

Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ga wasu tsageran Siyasa sun tare dan majalisa me wakiltar Bagwai da Shanono, Frouk Lawal.

An ji suna gaya masa kalaman da basu dace ba inda har aka ji wani yana cewa a Qada masa mari.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon ya da Masoya Sarkin Waka ke ta Murna bayan sa Aliko Dangote ya kira Nazirun dan su dauki hoto a wajan taro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *