Saturday, April 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Sojan Najeriya da aka kora daga aiki ya bude babban shagon sayar da kaya

Sojan Najeriya da aka kora daga aiki a kwanakin baya ya dauki hankula aka rika tausaya masa a yanzu ya bude shagon sayar da kaya.

A wani Bidiyo da yayi ta shafinsa na sada zumunta, an ganshi yana nuna kalar kayan da yake sayarwa.

Karanta Wannan  An gargadi su El-Rufai,Atiku, da Peter Obi su daina zuga 'yan Najeriya game da Gwamnatin Tinubu kar su kawo tarnaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *